iqna

IQNA

Tehran (IQNNA) Kwamitin kare hakkokin musulmi da ke da mazauni a birnin Landan an kasar Burtaniya, ya yi kira da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky jagoran Harkar Islamiyya da ake tsare da shi a Najeriya.
Lambar Labari: 3485033    Ranar Watsawa : 2020/07/29

Tehran (IQNA) kwamitin kare hakkokin musulmi a kasar Burtaniya ya zargi wasu ‘yan jam’iyyar Consevative da kara yada kin jinin musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3484798    Ranar Watsawa : 2020/05/14